YANKE HUKUNCIN SHARI'AR ZABEN GWAMNAN JAHAR KANO. DUNIYA TA SANAYA IDO AKAI
Tuesday, 24 September 2019
Comment
Wani kwararren mai bincike akan harkar Jarida mai suna C.K Brown ya bayar da alkaluman cewa sama da wakilan gidajen Radio, talabijin da Jaridu 2800 daga sassa daban - daban na duniya zasu halarci Jihar Kano domin daukar rahoton yanke hukunchin zaben Gwamnan da za'ayi nan gaba kadan
domin watsa labarin zuwa ga mutane sama da Miliyan Ashirin da suke sauraron yanda wannan hukunci zai kasance a sassa dabam dabam na fadin kasar nan.
Shin wa kuke yiwa fatan samun nasara a wannan shari'ar ta gwamnan jihar kano tsakanin 1- Abdullahi Umar Ganduje 2- Abba Kabir Yusif

0 Response to "YANKE HUKUNCIN SHARI'AR ZABEN GWAMNAN JAHAR KANO. DUNIYA TA SANAYA IDO AKAI"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?