
YANDA ZAKA TURA KUDI GA KOWANE MUTUM A FADIN NIGERIA BATARE DA KAYI AMFANI DA ACCOUNT NA BANKI BA. KUMA YA CIRE SHIMA BATARE DA YAYI AMFANI DA ACCOUNT NA BANKI BA,!!!
Wednesday, 11 September 2019
Comment
div class="separator" style="clear: both; text-align: center;">
Wasu Zasu Farane Da Tambaya Cewa Ta Yayane Mutum Zai Tura Kudi" Batare Da Yana Da Account Ba, Kuma Shima Wanda Aka Turawa Kudin Shima Bashida Account Kuma Har" Yacire Kudin Su Zama Cash Money!??
Tambayoyi Ne Kamar Haka: Ta Ina Kudin Zasu bi Idan Antura Su???
Kuma A Ina Za'aiya ciresu Su zama Cash Money,???
To Abubuwane Masu Saukin Gaske Kamfanin Sadarwa Na Mtn Shine Yasamar Da Sabuwar Hanyar Tura Kudi Ta Cikin Layin Mtn Kuma Su Shiga A Ciresu Aduk Fadin Nigeria Sunan Tsarin Shine (Momo Agent) Wato Mobile Money Agent,
Tsarin Tura Kudin Yanda Yake Zaka Ziyarci Office Din Mtn Mafi Kusa Dakai Ako'ina Kake A Nigeria Domin Tura Kudin Zakaje ne Da Number Wanda Zaka Turawa Kudin Ta Mtn Dinsa,!
br />
Idan Inda Kake bakasan Inda Zaka Samu Office din Mtn ba, Ko Wakilin Momo Agent ba, To Ga Yanda Zakayi Ka Samu Office Din Yi Maza Ka Danna Wannan Code Din *223# A Layinka Na Mtn Bayanka Danna Zasu Bukaci Ka Shigar Da Sunan Jihar Da Kake A Nigeria Bayanka Shiga Zasu Buqaci Ka Shigar Da Sunan Karamar Hukumar Da Kake Ko Kauyen Da Kake Nan Take Zasu Turo Maka Da Number Wakilinsu Da Cikakken Address Dinsa Da Sunansa,"
Domin Qarin Bayani Ko Tambaya Kuyi Comment A Qasan Rubutun nan
0 Response to "YANDA ZAKA TURA KUDI GA KOWANE MUTUM A FADIN NIGERIA BATARE DA KAYI AMFANI DA ACCOUNT NA BANKI BA. KUMA YA CIRE SHIMA BATARE DA YAYI AMFANI DA ACCOUNT NA BANKI BA,!!!"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?