Ina So Duk Wani Dan Siyasa Ya Yi Irin Siyasa Ta Na Tura 'Ya'yan Talakawa Karatu, Cewar Sanata Kwankwaso
Tuesday, 24 September 2019
Comment
Jagoran Kwankwasiyyar Yace "Ina Rokon Duk Wani Dan Siyasa Yayi Irin Wannan Siyasar, ya Gina makarantu ya tura matasa naiman Ilimi kyauta ,Ai Duk Wanda Yake Neman Kudi Da Ilimi Tabbas Mutumin Arziki Ne."
Sannan Ya ce Duk Bakin Cikin Masu Yi Masa Hassada Shidai Sai Ya yi Aikin Alheri, Kuma Yana Jan Hankalin Mutane Su Guji Kushe Aikin Alheri Koda Basa Kaunarsa, Saboda Cigaban Al'umma Ne, Kuma Ba Denawa Zaiyi Ba, Kuma Ya Kara Jan Hankali Akan Cewa Shima Fa Mutum Ne, Kawai Wata Dama na Samu na Waiwayi Baya Domin taimakon Rayuwar matasa.
Daga Umar Gaya

0 Response to "Ina So Duk Wani Dan Siyasa Ya Yi Irin Siyasa Ta Na Tura 'Ya'yan Talakawa Karatu, Cewar Sanata Kwankwaso"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?