
Albishirinku Masu Wayar Android? + Kokunsan Cewa Anyi Na'urar Da Zata Hana Wayoyinku Na Android Fashewa Da Kuma Tsagewar Sanso Da Sauran Abubuwan Da Suke Cutar Da Fuskar Wayar Android???
Tuesday, 24 September 2019
1 Comment
Kuma Ita Wannan Na'urar Yana Aiki Sosan Gaske Wajen Magance Wannan Matsalolin Da Muka Ambata Muku Sannan Tana Qarawa Kwari Da Lafiya Sosai Wannan Na'urar Ta Fara Aiki A Fadin Duniya Ciki Kuwa Har'da Qasarmu Ta Nigeria Wanda A Halin Yanzu Wasu Jihohin A Nigeria Sun' Fara Amfani Da Ita,
Ciki Kuwa Har'da Jihar Kano Don Yanzu Haka Muna Gudanar Da Aiki Da Wannan Na'urar A Office Dinmu' Duk Wanda Keda Buqatar Asanya Wayarsa Ta Android Cikin Wannan Na'urar Domin Magance NASA Matsalarsa, Toya Han'zarya, Ziyaryar Office Dinmu A No12A A.A. PLAZA RIJIYAR LEMO GADA MARKET KANO NIGERIA
KO KUMA NUMBOBIN DA ZAKU KIRA 09066633320, 08133888333, KOTA EMAIL zaidusuleiman47@gmail.com
Kota Website Dinmu www.bzglobalservice.com.ng
Dan Allah Ayi Mana Share Domin Wasuma Su Amfana Da Wannan Na'urar
Mungode!!!
Alhmdullh Allah ya temaka mana
ReplyDelete