Yadda Ake Download na Video Ko Picture Daga WhatsApp Status Na Friends Dinka Ba Tare Da Yaturoma ba.
Saturday, 31 August 2019
Comment
GA YADDA SIRRIN YAKE.
kayi download na GBWHATSAPP ta haryar bin wannan Link din http://mysrvr.website/GBWAv6.10-2.17.427.apk se kayi install nashi.
Takaiceccen bayani akan GB WHATSAP:
Shi GB WHATSAP WhatsApp ne kamar waccen sedai shi yanada banbance-banbance kadan da waccen WhatsApp din na ainafi, saboda zaka iya yin wasu abubuwa na birgewa aciki kamar su.
Ganin friend online ba tare da ka hau kan contact dinsa ba matukar kuna chat dashi.
Show directly notification na chanjin profile picture.
Show directly notification na Wanda ya bude status dinka.
Sakamishi security na karan kansa shikadai.
Chanjin font style na rubutu.
Sakamishi language wanda kake bukata batare da yabi Wanda wayar take akai ba.
Tura Video ko audio mai nauyin da yafi na main Whatsap
Haka kuma zaka iya chanzamasa kala ma'ana themes masu Kyau gwanin ban Shaw'awa.
GA KUMA SAURAN ABUBUWA NA BIRGEWA DADAMA.
KADAN DAGA CIKIN YANDA AKE MORE SHI GB WHATSAP:
Idan kayi install nashi a wayarka kamar yanda nayi takaiceccen bayani a baya, seka bude kayi verification na account dinka aciki, bayan ka mayar da account dinka aciki shikenan ka mayar da WhatsApp dinka cikin zuwa GB WHATSAP domin idan baka chanzamishi themes ba shima bashida banbanci da WhatsApp.
YADDA AKE DOWNLOAD NA VIDEO KO AUDIO DAGA STATUS:
Misali idan zakayi download na video seka bude status din friend dinka kan video seka duba daga chen sama akwai alamar ... wanda idan waccen WhatsApp dinne da zarar ka tabashi zakaga MUTE, to shi GB WHATSAP zakaga mute daga kasanshi zakaga download da zarar ka danna zai nunama kayi save a gallery da kayi saving shikenan.
INSHA ALLAH ZAMU KAWOMUKU YANDA AKE CHANZA THEME.

0 Response to "Yadda Ake Download na Video Ko Picture Daga WhatsApp Status Na Friends Dinka Ba Tare Da Yaturoma ba."
Post a Comment
Tell us what you think about this article?