Kokunsan Cewa Kamfanin Sadarwa Na MTN Nigeria Zasu Kulle Layukan Waya Sama da Guda Milyan (5)???
Sunday, 4 August 2019
Comment
Kokunsan Cewa Kamfanin Sadarwa Na MTN Nigeria Zasu Kulle Layukan Waya Sama da Guda Milyan (5)???
Kamfanin Sadarwa Na Nigeria (MTN) Zasu kulle Layukan Kostomominsu Akalla Milyan Biyar(5) Wadanda Basuyiwa Layikunsu Rijister Ba, Za'a Rufe Layukan Nan da Ranar 19/Agusta/2019
Domin Gudun Kada A Rufe maka Layin ka A Tsayar maka Da Kasuwanci ka KO Aikin ka Yi maza ka garzaya Shagon Yin Rijister (MTN) Domin sabunta Rijister ka wadda kasan cewa bakai baneba kayi ta ba,!
Abubuwan da zaka mallaka kafin Zuwa Sabunta Rijister Sune kamar haka: National ID card, Drivers license, Voters card, International Passport, Ko kuma ID card na makaranta Ta gaba da Sakandire,
Akwai Kyutar N5,000 Da Kuma N2,000 ga duk wanda ya sabunta Rijister sa ta (MTN) wadda akayi ba bisa ka'ida ba,! Jama'a ku hanzarta Domin Samun Yin Rijister nan da wuri Tunkafin A kulle maka Layin ka,
Ga wadanda Suke Kusa damu Zasu iya sabunta Rijister su A office Dinmu Dake No12A A.A PLAZA RIJIYAR LEMO GADA MARKET KANO NIGERIA. KO KUMA NO11 GSM CENTRAL GADA MARKET KANO NIGERIA.
GAMAI BUQATAR YIN TAMBAYA KO QARIN BAYANAI YAYI COMMENT A QASAN RUBUTUN NAN👇👇👇 KO KUMA A KIRA WADAN NAN NUMBOBIN👉👉👉08133888333, 09066633320, 07039111888, 09039111888, KOTA EMAIL:bzglobalservice@gmail.com
MUNGODE!!!
SING BY B.Z GLOBAL SERVICE

0 Response to "Kokunsan Cewa Kamfanin Sadarwa Na MTN Nigeria Zasu Kulle Layukan Waya Sama da Guda Milyan (5)???"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?