--
KANA FUSKANTAR MATSALAR SIYAN DATA A LAYINKA NA MTN WANDA SUKE SIYAR MAKA DA DATA KAI TSAYE BATARE DA KANASOBA??? TOGA YANDA ZAKA FITA DAGA MATSALAR CIKIN SAUQI

KANA FUSKANTAR MATSALAR SIYAN DATA A LAYINKA NA MTN WANDA SUKE SIYAR MAKA DA DATA KAI TSAYE BATARE DA KANASOBA??? TOGA YANDA ZAKA FITA DAGA MATSALAR CIKIN SAUQI

Yanda zaku Magance Matsalar Siyan Data Kai Tsaye Wato (Automatic Renew) Acikin Layinku Na MTN! DA farko Idan Zaku Sayi data kowace kala Misali ta *662# ta whatsapp,  Facebook,  twitter,  2Go,  Istagrame,  Wechat, da sauransu Wadanda Ake Shiga Ta Wancan Code din na samaπŸ‘†πŸ‘†πŸ‘†
Daga Zarar Kun" Shigar DA code din Kun Zabi Wadda Kuke Son Siya Misali Kundanna *662# Zasu baku damar Zabar wadda kuke so kamar haka: Yanda kuke gani cikin Photon nanπŸ‘‰πŸ‘‰πŸ‘‰
Saiku Shiga Wanda Kuke So Misali Datar Whatsapp kuke so bayan kun zaba  Zasu Qara Nuna muku Haka Shima Kamar yanda Kuke Gani Cikin Photon nanπŸ‘‰πŸ‘‰πŸ‘‰
to shima haka zaku qara zabar wadda kuke so N25 Sati Daya Ko N60 Wata Daya Shima bayan kun zaba zasu nuna muku haka to a mataki na uku Inda aka Rubuta 3.Opt-Out Saiku Shiga kai Tsaye Ba Zasu Qara Siyar Muku da Data Kai Tsaye ba,  


Sai a gwada Domin Kaucewa wannan Matsalar!!!

Muna Qara Sanarwa da Jama'a cewa Muna Siyar da sabon Sim card Kowana Kala a farashi mai sauki Kuma Munayin Upgrade Daga 3G Network Zuwa 4G Network Na MTN DA Airtel Sannan Muna Sabunta Rijister ta MTN:

   Munanan a Adress kamar haka No12A A.A. PLAZA RIJIYAR LEMO GADA MARKET KANO NIGERIA  KO KUMA NO11 GSM CENTRAL GAD MARKET KANO NIGERIA.


Sannan Gamai Wata matsala DA ta Shafi Sim Card Dinsa na MTN Ko Airtel Zai iyayin Magana Ta qasan Rubutun nanπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Numbobin Tuntuba Sune kamar haka: 08133888333, 09066633320, 07039111888, 09039111888

Mungode!!!

SING BY B.Z GLOBAL SERVICE

0 Response to "KANA FUSKANTAR MATSALAR SIYAN DATA A LAYINKA NA MTN WANDA SUKE SIYAR MAKA DA DATA KAI TSAYE BATARE DA KANASOBA??? TOGA YANDA ZAKA FITA DAGA MATSALAR CIKIN SAUQI "

Post a Comment

Tell us what you think about this article?