![ZAKU SAMU KYAUTAR N800 ACIKIN SABON LAYIN MTN IDAN KUKA SAKA MASA N100 KAWAI SANNAN DA QARIN DATA ADADIN WADDA KUKA SIYA KOTA NAWACE!!! ZAKU SAMU KYAUTAR N800 ACIKIN SABON LAYIN MTN IDAN KUKA SAKA MASA N100 KAWAI SANNAN DA QARIN DATA ADADIN WADDA KUKA SIYA KOTA NAWACE!!!](https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEj2eUPvNw6sWBJvzs7LPNCB2fQBaTosiV9k86rqdjOk0OoSJNkTRFDQmBq41L_qIBhglDCw76-Ao9nwO8LnX2KNKkXzLoxYQ0qZkcQri_dWn0uWcTzAduvHyMNhXeN-VtoECAOTjWX-8Qo/s320/download+%25286%2529.jpg)
ZAKU SAMU KYAUTAR N800 ACIKIN SABON LAYIN MTN IDAN KUKA SAKA MASA N100 KAWAI SANNAN DA QARIN DATA ADADIN WADDA KUKA SIYA KOTA NAWACE!!!
Monday, 22 July 2019
Comment
TSARIN BASHI DA WATA WAHALA TSARINE DA ZAKU RINQA MORARSA DA ZARAR KUN" SAYI SABON SIM CARD NA MTN NG KUNYI MASA RIJISTER NAN TAKE KUKA SANYA MASA KUDI ZASU BAKU WADAN CAN" KUDADEN DA DATA DA MUKA AMBATA A BAYA☝️!
IDAN KUKA SAKA N100 ZASU BAKU N800 IDAN KUKA SAKA N200 ZASU BAKU N1600 HAKAMA IDAN KUKA SAKA N500 ZASU BAKU N4000' KUMA KOWANA SABON SIM CARD NA MTN NG YANA YI, KU GWADA JAMA'A DOMIN SAMUN SAUKIN DATA
SANNAN ZAKU SAMU NINKIN DATA DAGA ZARAR KUN SAYI DATA KOTA NAWACE MISALI: KU SAKA MASA N1,000 KU SAYI DATA 1.5GB DA CODE KAMAR HAKA: *131*1# TO ZASU MAIDA MUKU ITA 3GB VALIDITY 30DAYS HAKAN NAN DATA KOTA NAIRA N50 ZASU NINKA MAKA ITA,
KUMA ZAKU RINQA MORAR GARABASAR HARNA TSAWON WATANNI 6MONTHS GA MASU BUQATAR SABON SIM CARD NA MTN NG KO QARIN BAYANI AKAN HAKA SU ZIYAR CEMU A OFFICE DINMU DAKE NO12A A.A PLAZA RIJIYAR LEMO GADA MARKET KANO NIGERIA KO KUMA NO11 GADA GSM CENTRAL GADA RIJIYAR LEMO KANO NIGERIA
KO KUMA KU KIRAMU TA NUMBOBI KAMAR HAKA: 08133888333, 09066633320, 07039111888, 09039111888 KO EMAIL DINMU:bzglobalservice@gmail.com ko ku ziyarci shafinmu a www.bzglobalservice.com.ng
MUNGODE!!!
0 Response to "ZAKU SAMU KYAUTAR N800 ACIKIN SABON LAYIN MTN IDAN KUKA SAKA MASA N100 KAWAI SANNAN DA QARIN DATA ADADIN WADDA KUKA SIYA KOTA NAWACE!!! "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?