![KOKUNSAN ZAKU IYA SAMUN N5000, KUDIN KIRA DA KARIN DATA 5000 ACIKIN SABON LAYIN MTN NG ??? KOKUNSAN ZAKU IYA SAMUN N5000, KUDIN KIRA DA KARIN DATA 5000 ACIKIN SABON LAYIN MTN NG ???](https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEhbMsuP5Hl9dDOWnbwvRfJxypAibgU_0y-0gV_XEbQoL-rh_n5oagldi17asoZu5vbJh6OYKXYcCmmQU9Viaq4TWP8d_W4ETG6cHqyZA0dWP9Rwxqq4hIXGr0AMUfCvJqv7ra7bFCAY-rA/s1600/download+%25287%2529.jpg)
KOKUNSAN ZAKU IYA SAMUN N5000, KUDIN KIRA DA KARIN DATA 5000 ACIKIN SABON LAYIN MTN NG ???
Wednesday, 3 July 2019
3 Comments
KOKUNSAN ZAKU IYA SAMUN N5000, KUDIN KIRA DA KARIN DATA 5000 ACIKIN SABON LAYIN MTN NG ???
Zaku iya samun N5, 000 kudin kira na kowana Network Afadin Nigeria sannan ku samu qarin Data 5, 000 Duk acikin sabon layin mtn, har" Na Tsawon Watanni Shida 6!!!
Da farko zaku sayi sabon layin mtn sannan kuyi masa Rijister Layin idan ya bude Zaizo da sabon tsarin mtn (Yafun Yafun) ku sanya masa N1, 000 nan take za'a baku kyautar N5, 000 na kiran kowane network dake fadin qasar nan, Sannan za'a baku Data bonus N2, 000 wanda zakuyi browsing kowanne,
Sannan sauran N1, 000 Zaku sayi data 1.5GB Idan kukasai 1.5GB A N1, 000 zasu qara muku wata 1.5GB din Zai zama kunada Total Data Blance acikin layinku 5, 072MB Validity30Days)

aikin ku yana kyau brother
ReplyDeleteallah ya qara basira
AMEEN MUNGODE !!!
ReplyDeleteOK Yayi Sosai
ReplyDelete