KOKUNSAN ZAKU IYA TURA TURA KUDI BATARE DA KUNA DA ACCOUNT BA SHIMA WANDA ZAKU TURAWA KUDI BATARE DA YANA DA ACCOUNT BA???
Tuesday, 11 June 2019
3 Comments
KOKUNSAN CEWA MTN TA SAMAR DA WATA HANYA MAFI SAUKI WAJEN TURAWA DUK MAI AMFANI DA LAYIN MTN KUDI BATARE DA KUNADA ACCOUNT NA BANKI BA, KUMA SHIMA WANDA ZAKU TURAWA KUDIN BASHIDA ACCOUNT KUMA KUDIN SUJE GARESHI CIKIN SAUKI!!!???
*(MTN MOMO AGENT)*
SABON TSARIN TURAWA KOSTOMOMIN MTN KUDI BATARE DA SUNA DA ACCOUNT NA BANKI BA, YA FARA AIKI TUNTUNI WANDA BABBAN BANKIN NIGERIA (CBN) YA SANYAWA HANNU KUMA ANQADDAMAR DASHI YA FARA AIKI YANZU HAKA:
ZAKU IYA TURA KUDI GA 'YANUWANKU DA ABONKAN KASUWANCINKU, TA HANYAR ZIYARTAR AGENT NA MTN (MOMO) ADUK FADIN QASAR NAN DOMIN TURAWA 'YANUWA DA ABOKAN ARZIKI,
KOKUMA KU ZIYARCEMU A OFFICE DINMU DAKE 12A A.A. PLAZA RIJIYAR LEMO GADA MARKET KANO.
KO KU KIRAMU TA NUMBOBI KAMAR HAKA::08133888333, 09066633320, 07039111888, 09039111888 GMAIL zaidusuleiman47@gmail.com

yamata kuyo p.o.s domin saukakawa da fadadawa zmufi samun. aikin trqnsper maiyq shawarace
ReplyDeleteyamata kuyo p.o.s domin saukakawa da fadadawa zmufi samun. aikin trqnsper maiyq shawarace
ReplyDeleteInsha Allahu Munakan Samun POS Daga
ReplyDeleteBankin Tingg Wallet Da Kuma Opay Agent Suma Suna Shirin Bamu POS
Sannan Ahakanma Idan Mutum Yazo Zai Cire Kudi Muna Withdral Mu Kuma Deposit
Insha Allah