
KOKUNSAN CEWA AKWAI KYAUTAR DATA 4GB GA DUK WANDA YA MAIDA LAYINSA NA AIREL 4G DAGA 3G???
Sunday, 9 June 2019
Comment
Saidai wasu Basusan Da Haka Ba, Kuma Zaku Samu Kyautar Data 4GB Acikin Layinku Idan Kun maidashi 4G Network!!!
Amma Yanzu Zaku Iya Maida Tsofaffin Layukan ku Na Airtel 4G Aduk Inda Kuke, A Fadin Qasar Nan Ta Hanya Mafi Sauki Wajen Maida Layi 4G Daga 3G Shine Ku Hanzarta Ziyartar Shagunan Yin Rijister Na Airtel Mafi Kisa Daku, !
ABUNDA AKEDA BUQATA SHINE KAMAR HAKA:
(2) YA ZAMANA LAYINKA YANA CIKIN WAYARKA!
(3) KAZO DA KATIN DAN QASA KO SHADAI TUKIN MOTA DRIVERS LASISI KO SHAIDAR YIN ZABE VOTERS CARD,
(4)KO SHAIDAR RANTSUWA DAGA KOTU
WADANNAN SUNE ABUNDA AKEDA BUQATA NAN TAKE ZA'A MAIDA MAKA LAYINKA NA AIRTEL 4G DOMNDA MUN KARFIN NETWORK ADUK INDA KAKE
ZAKA MAGANCE MATSALOLI KAMAR HAKA::
(1) RASHIN ISASSHEN NETWORK NA KIRA,
(2) KO RASHIN ISASSHEN NETWORK NA HAWA YANAR GIZO BROWSING,
DA SAURANSU!!!
GA WADANDA SUKE KANO ZASU IYA ZIYARTARMU A OFFICE DINMU DAKE
No12A A.A. PLAZA RIJIYAR LEMO GADA MARKET KANO
KOKUMA A KIRAMU TA NUMBOBI KAMAR HAKA 08133888333, 09075491444 09039111888, 07039111888 09066633320
KOTA EMAIL DINMU zaidusuleiman47@gmail.com
0 Response to "KOKUNSAN CEWA AKWAI KYAUTAR DATA 4GB GA DUK WANDA YA MAIDA LAYINSA NA AIREL 4G DAGA 3G???"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?