
Garabasar Ninkin Data Sau Biyu Acikin Sabon Layin MTN
Sunday, 23 June 2019
Comment
Kokunsan MTN Suna Qarawa Sababbin Kostomominsu Data da Zarar Sun Sai Data Acikin Sabon Layin MTN Da Suka Siya Sukayi Rijister Da Kansu???
Domin Morewa Garabasar Ku Hanzarta Siyan Sabon Layin MTN Kuyi Masa Rijister Da Kanku Nan Take Layin Da Kuka Siya Zai Bude Sannan Ku Sanya Masa Kudi Ku Siyi Duk Datar Da Kuke Da Buqata" Nan Take Zasu Ninka Muku Duk Datar Da Kuka Siya,
Misali Ta N100, 75MB Zasu Qara Maka Wata 75MB Zata Koma =150MB
Haka Zusuyita Qara Muku Har" Tsawon Watanni uku 3Months
Domin Mallakar Naka Sabon Layin MTN Don Ka Zama Sabon Kostoma Ga MTN Fil Fil> Hanzarta Ziyartar Shagunan MTN Mafi Kusa Dakai Domin Mallakar Naka Sabon Layin MTN
Ko kuma Ku Ziyarcemu A Office Dinmu Dake No12A A.A. PLAZA RIJIYAR LEMO GADA MARKET KANO: KO KUMA NO11 CENTRAL MARKET GSM RIJIYAR LEMO GADA MARKET KANO.
KOKU KIRAMU TA NUMBOBI KAMAR HAKA::>08133888333, 09066633320 07039111888, 09039111888
Mungode!!!
By B.z Global Service Nig. ltd
0 Response to "Garabasar Ninkin Data Sau Biyu Acikin Sabon Layin MTN "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?