
KOKUNSA CEWA MUNA UPGRADE NA LAYIN MTN DAGA 3G NETWORK ZUWA 4G NETWORK???
Saturday, 25 May 2019
Comment
MTN SUN QADDAMAR DA NETWORK 4G AKAN LAYUKAN MTN WANDA MAFIYA YAWAN KOSTOMIN MTN BASUSAN DA SHIBA,
SHIN KANA FAMA DA WADAN NAN MATSALOLIN AKAN LAYINKA NA MTN???
MATSALAR NETWORK NA KIRA, KANA FAMA DA MATSALAR DA BA'A SAMUNKA IDAN ANKIRAKA SAI LOKACI BAYAN LOKACI???
KANA FAMA DA MATSALAR NETWORK DUK SANDA ZAKAYI BROWSING DA LAYINKA NA MTN BAZAIYIBA???,
KANA SAMUN MATSALA ALAYINKA NA MTN WADDA TA DANGANCI MATSALAR NETWORK NA KIRA, KO BROWSING???
IDAN KANA FUSKANTAR DAYA DAGA CIKIN WADAN NAN MATSALOLIN HAN'ZARTA ZUWA OFFICE DINMU DOMIN MAGANCE MAKA WADANNAN MATSALOLI TA HANYAR YI MAKA UPGRADE NA SIM DINKA DAGA 3G NETWORK ZUWA 4G NETWORK
KO KA SAMU MATSALA ALAYINKA KAMAR HAKA::::
KODEWA, KO KUMA YANA HAWA LOKACI BAYAN LOKACI,???
KO KUMA MATSALAR KASAI WAYA MAI KARAMIN LAYI AMMA KA CANZATA KASAI WATA AMMA YAKI HAWA SAKAMAKON ANYANKASHI BA DAIDAI BA,
SHIMA KU HANZARTA ZIYARTARMU DOMIN SABUNTA MAKA LAYINKA NAN TAKE, BAYAN ANKAMMALA YI MAKA UPGRADE AKWAI KYAUTAR DATA 4GB ACIKIN SABON LAYINKA
ZAKU IYA ZIYARTARMU A OFFICE DINMU DAKE RIJIYAR LEMO SHAGO MAI LAMBA 12A A.A PLAZA RIJIYAR LEMO GADA MARKET KANO. KO KUMA KU TUNTUBEMU TA NUMBOBI KAMAR HAKA: 08133888333, 09066633320, 07039111888, 09039111888
KO KUMA TA EMAIL DINMU zaidusuleiman47@gmail.com
MUNGODE KUSHA RUWA LAFIYA
0 Response to "KOKUNSA CEWA MUNA UPGRADE NA LAYIN MTN DAGA 3G NETWORK ZUWA 4G NETWORK???"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?